Keane Lewis-Potter

Keane Lewis-Potter
Rayuwa
Cikakken suna Keane William Lewis-Potter
Haihuwa Kingston upon Hull (en) Fassara, 22 ga Faburairu, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Hull City A.F.C. (en) Fassara-
Bradford (Park Avenue) A.F.C. (en) Fassara-
Brentford F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 170 cm
Keane Lewis-Potter
Keane Lewis-Potter

Keane William Lewis-Potter (an haife shi 22 ga Fabrairu 2001) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari, ɗan gefen hagu ko kuma gaba don ƙungiyar Premier League Brentford.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.