Keira Walsh | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Rochdale (en) , 8 ga Afirilu, 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Makaranta | Haslingden High School (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
Ataka Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 167 cm |
Keira Walsh (an haife ta a ranar 8 ga watan Afrilu a shekara ta 1997)[1] ƙwararriyar 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Ingila wacce ke taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafan Barcelona ta mata da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Ingila. [2]Ana daukar ta a matsayin mai gyara wasa da kuma tarewa a tsakiyar.Ta taba bugawa Blackburn Rovers da Manchester City da kuma Burtaniya a gasar Olympics.[3] Tare da Manchester City, ta zama ta farko a gasar cin kofin mata a 2016; ta samu nasarar lashe kofin FA sau uku; kuma ya lashe gasar League sau hudu, tare da shan uku na gida guda daya .[4] Ta na da nahiya treble tare da Barcelona, ta kuma lashe gasar, Supercopa , da UEFA Women's Champions League a farkon kakar tare da su. Ta kasance cikin tawagar Ingila da ta lashe gasar cin kofin nahiyar Turai ta mata ta UEFA 2022, kuma ta zama 'yar wasan da ta yi fice a wasan karshe.