Keith Adamson (an haife shi a Ingila) ya kasance ƙwararren dan wasa ne na ƙwallon ƙafa daga ƙasar Ingila.