![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa |
São Vicente (en) ![]() | ||||||||||||||||||
ƙasa | Cabo Verde | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Kelvin Patrick Joia Rodrigues Araujo (an haife shi ranar 8 ga watan Yuli 2000), wanda aka sani da Kelvin Patrick, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Cape Verde wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na tsaro.[1] [2]
A ranar 5 ga watan Agusta 2021, Patrick ya rattaba hannu a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nancy a Faransa.[3] Ya buga wasansa na farko a kulob din a gasar Ligue 2 da suka doke kungiyar kwallon kafa ta Caen da ci 1-0 a ranar 21 ga watan Agusta. [4]