Kemi Lala Akindoju | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Ondo, 8 ga Maris, 1987 (37 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar jahar Lagos : insurance (en) Pan-African University (en) master's degree (en) : hanyar isar da saƙo |
Matakin karatu |
Digiri master's degree (en) |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, darakta da mai tsara fim |
Mahalarcin
| |
Muhimman ayyuka |
Alan Poza Dazzling Mirage Fifty Suru L'ere |
Kyaututtuka | |
IMDb | nm5652916 |
Kemi "Lala" Akindoju 'yar fim ce ta Najeriya. Ta lashe lambar yabo ta Africa Magic trailbrailzer saboda rawar da ta taka a fim ɗin Dazzling Mirage.[1]
An haifi Akindoju ne a ranar 8 ga watan Maris, shekara ta 1987 a cikin dangin yara 4. Ita ‘yar asalin jihar Ondo ce. Ta yi karatun sakandare a Kwalejin Queens, Legas. Bayan ta kammala karatun Jarrabawar Afirka ta Yamma, Ta ci gaba da karatun inshora a Jami'ar Legas . Ta kuma sami digiri na biyu a Jami’ar Pan-Atlantic, tana karanta fannin yada labarai da sadarwa.
Ta fara wasan kwaikwayo ne a shekarar 2005 daga nuna finafinai kafin ta tsunduma cikin fina-finai.[2]