Khadija Ryadi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Taroudant (en) , Disamba 1960 (64 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Abzinanci |
Karatu | |
Makaranta | Cibiyar Nazarin Ƙididdiga da Tattalin Arziki ta Kasa |
Harsuna |
Larabci Abzinanci |
Sana'a | |
Sana'a | injiniya, Mai kare ƴancin ɗan'adam da ɗan siyasa |
Employers | Ƙungiyar 'Yancin Dan Adam ta kasar Morocco. |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Mabiya Sunnah |
Jam'iyar siyasa | Democratic Way (en) |
Khadija Ryadi ( Larabci: خديجة الرياضي ; an haife ta a shekara ta 1960 a Taroudant ) 'yar kare haƙƙin ɗan Adam ce ta ƙasar Maroko, 'yar gwagwarmayar mata kuma tsohuwar shugaban Kungiyar Maroko ta 'Yancin Dan Adam (AMDH). A watan Disamban shekara ta 2013, ta sami lambar yabo ta Majalisar Dinkin Duniya a fannin Hakkin Dan-Adam.[1][2][3][3][4]
Ryadi ta kammala karatun sa a matsayin injiniyan lissafi kuma tayi aiki a Ma'aikatar Tattalin Arziki da Kudi. Ta kasance memba na ƙungiyar siyasa ta Annahj Addimocrati.