Kirsten Kraiberg Knudsen | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1976 (48/49 shekaru) |
ƙasa | Daular Denmark |
Karatu | |
Makaranta |
Københavns Universitet (mul) Universiteit Leiden (mul) |
Sana'a | |
Sana'a | Ilimin Taurari, astrophysicist (en) da university teacher (en) |
Employers | Chalmers University of Technology (en) |
Mamba | Young Academy of Sweden (en) |
Kirsten Kraiberg Knudsen farfesa ne a fannin ilimin taurari a sashen sararin samaniya,duniya da muhalli a Jami'ar Fasaha ta Chalmers . Bincikenta ya shafi samuwar galaxy da juyin halitta.
Ita memba ce ta Kwalejin Matasa ta Sweden da Ƙungiyar Astronomical ta Duniya (IAU)
Knudsen ta yi karatu a Jami'ar Copenhagen,kuma a Jami'ar Leiden inda ta sami digiri na uku.
Binciken Knudsen ya mayar da hankali ne musamman kan samar da taurarin taurari a sararin samaniyaTa yi amfani da manya-manyan na'urorin hangen nesa na zamani kamar ALMA,VLT,IRAM PdBI,da VLA don nazarin kaddarorin redshift z=2-7 (lensed) galaxies submillimeter da quasar host galaxies.