Kiwani: The Movie (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2008 |
Asalin suna | Kiwani: The Movie |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Uganda |
Characteristics | |
Launi | color (en) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Uganda |
External links | |
Specialized websites
|
Kiwani: The Movie, fim ne na wasan kwaikwayo na shekarar 2008, na ƙasar Uganda. Taurarin shirin sun haɗa da Juliana Kanyomozi, Hannington Bugingo, Allan Tumusiime da Flavia Tumusiime kuma Henry H. Ssali, ɗan jarida ɗan Uganda ne ya ba da umarni kuma ya shirya. Fim ɗin ya ba da labari na dabaru masu arha da barayi da masu satar aljihu ke amfani da su a kan titunan birnin Kampala na Uganda.[1]