Kogin Daka | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 78 m |
Tsawo | 160 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 8°13′04″N 0°12′01″W / 8.217736°N 0.200201°W |
Kasa | Ghana |
Territory | Yankin Arewaci da Ghana |
River mouth (en) | Volta River (en) |
Kogin Daka kogin Ghana ne. Yana ratsa yankin arewa maso gabashin kasar kuma yana daya daga cikin manyan hanyoyin kogin Volta.[1] Ƙasar da ke tsakanin kogunan Daka da Oti ana kiranta da Oti-Daka corridor.[2]