Kogin Hawdon kogi ne dake yankin New Zealand ne. Ɗaya daga cikin maɓuɓɓugar ruwan kogin Waimakariri na Canterbury, yana gudana zuwa kudu ta wurin shakatawa na kasa na Arthur's Pass, ya isa Waimakariri zuwa arewacin yankin Cass .