Kogin Ihosy | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 22°24′00″S 46°07′00″E / 22.4°S 46.1166667°E |
Kasa | Madagaskar |
Kogin Ihosy kogi ne a Fianarantsoa Province a cikin Madagascar. Yana zubo wane ya cika Bekisopa, ta hanyar ƙauyen Ihosy (akan 22°24′00″S 46°07′00″E / 22.4°S 46.1166667°E), tahaka aka samo sunansa.[1]