Kogin Kidepo | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 544 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 3°54′04″N 34°00′42″E / 3.9012°N 34.0117°E |
Kasa | Sudan ta Kudu da Uganda |
Territory | Eastern Equatoria (en) da Karamoja (en) |
Hydrography (en) | |
Ruwan ruwa | Nile basin (en) |
River mouth (en) | White Nile (en) |
Kogin Kidepo Wani kogi ne na lokaci-lokaci tare da kwarin Kidepo a yankin Karamoja na Uganda,da kuma yankin Gabashin Equatoria na Sudan ta Kudu.
Kogin Yuganda na yanayi sun haɗa da kogin Agago,kogin Lumansi,da kogin Kidepo