Kogin Loky | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 12°50′00″S 49°39′25″E / 12.8333°S 49.6569°E |
Kasa | Madagaskar |
Kogin Loky, wanda kuma aka sani da kogin Lokia,yana arewacin Madagascar. Yana malalowa a gaɓar tekun arewa maso gabas,zuwa cikin Tekun Indiya kuma ya samar da iyaka ta dabi'a tsakanin Diana da yankin Sava.
An ketare ta RN 5a kusa da Anivorano du Nord. Bakinsa yana cikin Lokia Bay.