Kogin Mananjary | |
---|---|
![]() | |
General information | |
Tsawo | 190 km |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 21°15′25″S 48°20′40″E / 21.2569°S 48.3444°E |
Kasa | Madagaskar |
River mouth (en) ![]() | Tekun Indiya |
Kogin Mananjary yana kudancin Madagascar, a yankin Vatovavy.
Ya ratsa zuwa gabar tekun gabas, cikin tekun Indiya.Yana aiki a matsayin gefen kudu na yankin da aka sani da Betsimisaraka.[1]
Bakinsa yana cikin birnin Mananjary.
.