Kogin Maningory | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 260 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 17°12′21″S 49°27′45″E / 17.2058°S 49.4625°E |
Kasa | Madagaskar |
Hydrography (en) | |
Watershed area (en) | 12,645 km² |
River mouth (en) | Tekun Indiya |
Kogin Maningory kogi ne a yankin Analanjirofo a arewa maso gabashin ƙasar Madagascar. Yana ɗaukar tushensa a tafkin Alaotra kuma yana gudana zuwa cikin Tekun Indiya kusa da Antakobola.[1]
Faduwar Maningory na mita 90 tana 20 km daga Imerimandroso.