Kogin Mo | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 8°45′N 0°11′E / 8.75°N 0.18°E |
Kasa | Ghana da Togo |
River mouth (en) | Tafkin Volta |
Kogin Mo kogi ne na Ghana da Togo, kuma ya taso a Togo ya kwarara zuwa yamma, ya zama wani ɗan gajeren sashi na iyakar duniya tsakanin Ghana da Togo.[1] Yana kwarara zuwa tafkin Volta a Ghana.