Kogin Morondava | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 160 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 22°20′00″S 44°15′00″E / 22.3333°S 44.25°E |
Kasa | Madagaskar |
River mouth (en) | Tekun Indiya |
To
Kogin Morondava a yankin Menabe, yana yammacin Madagascar.Ya samo asali ne daga Makay Massif kuma yana gudana zuwa arewa maso yamma zuwa cikin Tekun Indiya[1] kusa da garin mai suna: Morondava.