Kogin Pager | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 3°09′42″N 32°30′39″E / 3.161556°N 32.510769°E |
Kasa | Uganda |
Territory | Kitgum District (en) |
Kogin Pager kogin Uganda ne da ke a gabashin Afirka.Yabi ta arewacin kasar sannan ya hade da kogin Achwa.