Kogin Purakaunui | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 46°31′19″S 169°34′12″E / 46.522°S 169.57°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory |
Clutha District (en) ![]() |
Kogin Purakaunui kogi, ne yammacin Catlins, wanda yake ƙasar
New Zealand. Ya tashi yamma da Houipapa kuma ya ratsa ta Pūrākaunui Bay Scenic Reserve zuwa Tekun Pacific a Pūrākaunui Bay.[1] An fi sanin kogin da Purakaunui Falls.