Kogin Wadi Laba | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 56 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 15°43′01″N 38°49′01″E / 15.717°N 38.817°E |
Kasa | Eritrea |
Hydrography (en) | |
Watershed area (en) | 2,400 km² |
River mouth (en) | Red Sea |
Kogin Wadi Laba wani kogi ne da ke a cikin yankin Eritrea wanda yawanci ya na gudana na tsawon sa'o'i kaɗan, kuma sau biyar zuwa goma kawai a cikin ɗan gajeren lokacin bazara. Ya mamaye arewacin Massawa cikin Bahar Maliya. Kafin karshensa, kogin ya haɗe da Kogin Wokiro.[1]