Kogin Zomandao | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 283 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 21°38′S 45°24′E / 21.63°S 45.4°E |
Kasa | Madagaskar |
Hydrography (en) | |
Watershed area (en) | 10,300 km² |
River mouth (en) | Mangoky River (en) |
Kogin Zomandao kogi ne mai tsawon kilomita 283 a cikin yankunan Haute Matsiatra da Ihorombe a tsakiyar-kudanci Madagascar.Ya fara a cikin Andringitra Massif a Boby Peak,[1] kololuwa na biyu mafi girma na Madagascar,kuma yana gudana a fadin Zomandao Plain.Yana daya daga cikin manyan magudanan ruwa na kogin Mangoky.Tana da wasu magudanan ruwa,gami da Riandahy Falls da Rianbavy Falls.