Koolhoven F.K.40 ƙaramin jirgin sama ne da aka ƙirƙira a ƙasar Netherlands a shekarar 1928 don kamfanin jirgi na, KLM Royal Dutch Airlines.