![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Sudan |
Mulki | |
Hedkwata | Omdurman |
Mamallaki na |
Al-Hilal Stadium (en) ![]() |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 13 ga Faburairu, 1930 |
hilalalsudan.net |
Al Hilal Sports Club ( Larabci: نادي الهلال للتربية ), wanda aka fi sani da Al Hilal SC ko kuma a sauƙaƙe Al Hilal, ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Sudan da ke Omdurman wacce ke fafatawa a gasar Premier ta Sudan . A wani mataki na ba-zata, an bayyana cewa Al Hilal zai buga gasar firimiya ta Tanzania a kakar wasa mai zuwa.
Sunan Hilal shine kalmar larabci don jinjirin watan – sunan da aka zaba a daren da aka ga jinjirin wata a Omdurman. Haka kuma shi ne kulob na farko a duniya da aka fara suna (AL- HILAL). Taken Al-Hilal shine Allah – AlWatan – Al-Hilal . An fassara shi zuwa Turanci da "Allah – Kasa – Al-Hilal”.
Filin wasa na gida na kungiyar, filin wasa na Al-Hilal, wanda ake yi wa lakabi da "The Blue Jewel", an bude shi a watan Janairun 2018.[1]