Kungiyar Kwallon Hannu ta Mata ta Kongo | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | women's national handball team (en) |
Ƙasa | Jamhuriyar Kwango |
Samfuri:Infobox National handball team
Kungiyar kwallon hannu ta mata ta Kongo, ita ce ƙungiyar ƙasa ta Jamhuriyar Kongo (daga 1970 zuwa 1991 Jamhuriyar Jama'ar Kongo ). Tana shiga cikin gasar kwallon hannu ta duniya.
Tawagar ta halarci gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1980, inda suka sanya matsayi na shida.,,[1]
Sun halarci Gasar Kwallon Hannu ta Mata ta Duniya a shekarun 1982, 1999, 2001, 2007 da 2009.
Squad don Gasar Kwallon Hannun Mata ta Duniya ta 2021.[2]Samfuri:Primary source inline[3] [ Babu tushen da ake buƙata ]