Kungiyar Wasan Kurket ta Gambiya | |
---|---|
Bayanai | |
Wasa | Kurket |
Ƙasa | Gambiya |
Mamba na | Kungiyar Wasan Kurket ta Afirka |
Kungiyar Wasan Kurket ta Gambiya, ita ce hukuma mai gudanar da wasannin kurket a Gambia kuma tana gudanar da kungiyar wasan Kurket ta Gambia. Hedkwatarta a yanzu haka tana Banjul, Gambia. Ƙungiyar kurket ta Gambiya ita ce wakiliyar Gambiya a Majalisar kurket ta Duniya kuma mamba ce,[1] kuma ta kasance memba ta wannan ƙungiyar tun a shekarar 2002. Hakanan memba ce ta Ƙungiyar kurket ta Afirka.