Kungiyar kwallon kafa ta Gambiya ta ƙasa da shekaru 20 | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa |
Ƙasa | Gambiya |
Mulki | |
Mamallaki | Gambia Football Association (en) |
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Gambiya ta kasa da shekaru 20 ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce ta 'yan ƙasa da shekaru 20 ta Gambiya kuma hukumar kula da ƙwallon ƙafa ta Gambiya ce ke kula da ita. Tana aiki a matsayin ƙungiyar matasa da ƙungiyar ciyarwar taƙwallon ƙafa ta ƙasar Gambiya . Ana yi masu lakabin Matasan kunami . [1][2][3][4]
Filin wasa na Independence filin wasa ne mai amfani da yawa a Bakau, Gambiya . A halin yanzu ana amfani da shi galibi don wasannin ƙwallon ƙafa, ko da yake ana kuma amfani da shi wajen wasannin kaɗe-kaƙe, na siyasa, baje kolin kasuwanci da bukukuwan ƙasa. Filin wasan yana dauke da mutane 30,000.[5]