Kungiyar kwallon kafa ta kasa da shekaru 18 ta Algeria | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa |
Tawagar kwallon kafa ta Aljeriya ta kasa da shekaru 18 ita ce mai wakiltar Aljeriya a gasar kwallon kafa ta kasa da kasa ta kasa da shekaru 18, kuma hukumar kwallon kafar Aljeriya ce ke kula da ita. Ƙungiyar ta fafata a cikin Wasannin Bahar Rum, wanda ake gudanarwa kowace shekara hudu. Kungiyar 'yan kasa da shekaru 18 kuma tana halartar wasannin sada zumunta na gida da na waje.