Kunu | |
---|---|
Abinsha | |
![]() | |
Kayan haɗi |
gero, sorghum (en) ![]() ![]() |
Tarihi | |
Asali | Najeriya |
Kunu. wani abin sha ne da ake haɗawa don samun amfani. Akwai ire-iren nau'ikan kunu da yawa, kuma ana haɗa shi ne ta hanyoyi daban-daban. Misalin nau'ikan kunu, sun haɗa da: kunun gero,kunun dawa,kunun zaƙi,kunun aya, kunun gyada,kunun alkama,kunun tsamiya da kuma kununmadara,kunun tamba,kunun kanwa,sauransu.[1]
Ana shan kunu da sikari, sannan da kuli-kuli ko kosai idan koko ne.
Ire-iren kunu sun haɗa da: