![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Iri |
research institute (en) ![]() |
Ƙasa | Sin |
Mulki | |
Hedkwata | Beijing |
Mamallaki |
Ministry of Natural Resources of the People's Republic of China (en) ![]() |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1956 |
en.cags.ac.cn |
Kwalejin Kimiyyar Yankin Ƙasar Sin (turanci Chinese Academy' of Geological Science CAGS) wata cibiya ce da ke gudanar da binciken yanayin ƙasa a Jamhuriyar Jama'ar Sin . An kafa makarantar a shekarar 1956 kuma an sake tsara ta a shekara ta 1999. Gudanarwa yana ƙarƙashin Ma'aikatar ƙasa da albarkatun PRC.[1]
Kwalejin ta ƙunshi ɓangarorin bincike da suka shafi nazarin ƙasa da taswira.[1]
Hakanan yana aiki a cikin bincike akan ilmin ɓurɓushin halittu, kuma yana da hannu wajen gano sabbin dabbobin Jegare, gami da Zhenyuanlong, Xixiasaurus, da sabon nau'in Tyrannosaur Qianzhousaurus . haka ma sauran dabbobi irin su Castorocauda da Rugosodon.[2][3][4][5][6]
Wadannan cibiyoyi masu alaƙa suna da alaƙa da Kwalejin Kimiyyar Ƙasa ta China: