LOUD (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2020 |
Asalin suna | Living Out Ur Dreams |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | musical film (en) |
Harshe | Turanci |
During | 95 Dakika |
'yan wasa | |
External links | |
Specialized websites
|
LOUD cikakken sunan shine: Living Out Ur Dreams, fim ne na gidan talabijin na makarantar sakandaren Najeriya na shekarar 2020 wanda Umaru Iliya ya jagoranta, kuma Lemuel Bawa da Honesty Bawa suka shirya a matsayin manyan furodusa.[1] LOUD, an san shirin fim ɗin dalilin, makarantar sakandare ta kiɗa ta farko a Najeriya.
Living Out Ur Dreams ya sami wahayi ne daga sha’awar tabbatar wa matasa cewa mafarkinsu na da inganci, in ji furodusan.[2] A cikin bitar shirin daga Kemi Filani, Ella Chioma ta ce an dauki shirin fim din na LOUD da kayan aikin na Hollywood cinematic, hakan ya haɓaka ingancin fim din.[3]