Lalla Hoby fim ne na wasan barkwanci na Moroko da aka shirya shi a shekarar 1996 wanda Mohamed Abderrahman Tazi ya jagoranta sannan kuma ya bada umarnin.[1][2][3][4][5][6] Shine cigaban Neman Mijin Matata (In Search of My Wife's Husband).[7]
Bayan yanke shawara a gaggauce, Hadj Benmoussa ya kuma tashi zuwa Turai kuma ya yi tafiya don neman tsohuwar matarsa da sabon mijinta domin ya sake aurenta ta.[8][9]