![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Lagos, |
Karatu | |
Makaranta |
City, University of London (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida |
Lamide Akintobi yar jaridar Nijeriya ce kuma fitacciyar mai aikin jarida. Ta yi aiki a matsayin anchan a wani wasan kwaikwayo da ake kira The Spot a EbonyLife TV tare da Zainab Balogun da Ebuka Obi-Uchendu har zuwa lokacin da aka nuna wasan a tsakiyar 2017
Akintobi ta fito ne daga Abeokuta, jihar Ogun.[1] Ta sami babbar lamba na Associate of Arts degree na karatuttukan adabi a cikin Watsa shirye-shiryen Jarida da Sifenanci daga Kwalejin Al'umma ta Volunteer (Volunteer State Community College) dake Tennessee, da kuma digiri na farko a fannonin karatun da aka ambata daga Jami'ar Texas A&M - Kasuwanci.[2] Haka kuma, ta sami takardar digiri na biyu a aikin Jarida na Kasa daga Jami'ar City a London.[3] Lamide ta zama mamba a kungiyar Delta Sigma Theta sorority a she Kara ta 2004. Ta rayu na wani lokaci a Tens ta nessee da Texas..[4]
Akintobi ta zama mai ɗaukar labarai a tashar talabijin ta Channels TV.[5] Ta dauki bakuncin wani shiri da ake kira The Spot a kan EbonyLife TV tare da Zainab Balogun da Ebuka Obi-Uchendu,[3] and also produced and [6] kuma sun samar da kuma [7] gabatar da wani shiri mai suna El Now . EbonyLife TV ita ce ta farko a Afirka da aka fara watsa labarai ta talabijin a duniya, ana watsa shi a cikin kasashe sama da 40.[4][8]
Akintobi 'yar mawakin Najeriya ce wanda ya kasance mai shirya wakoki Laolu Akins.