Lamin Jawo | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Banjul, 15 ga Maris, 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gambiya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Lamin Jawo (an haife shi ranar 15 ga watan Maris 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Gambia wanda ke buga wa kulob din Czech Mladá Boleslav wasa. [1] [2]
Bayan gwaji a ƙungiyar Vysočina Jihlava a cikin watan Janairu 2019, kulob din ya sanar a ranar 29 ga watan Janairu, cewa dan wasan ya sanya hannu kan kwantiragi har zuwa Yuni 2020.[3] A ranar 21 ga watan Janairu 2020, kulob din Fastav Zlín na Czech ya saye sa kyauta, inda ya rattaba hannu kan yarjejeniyar shekaru uku. [4] A ranar 22 ga watan Janairu 2023, kulob din Czech First League Mladá Boleslav ya saye shi kyauta, inda ya sanya hannu kan yarjejeniyar shekaru uku. [5]