Lawrence Chaziya |
---|
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
Malawi, 1998 (25/26 shekaru) |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
---|
Hanya |
---|
Ƙungiyoyi |
Shekaru |
Wasanni da ya/ta buga |
Ƙwallaye |
---|
| |
|
|
|
Lawrence Chaziya (an haife shi a ranar 19 ga watan Agusta 1998) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Malawi wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya[1] ga ƙungiyar Malawi ta CIVO United, da kuma ƙungiyar ƙasa ta Malawi.[2][3]
Ya fara buga wasansa na farko a duniya tare da tawagar kasar Malawi a wasan sada zumunci da suka doke Comoros da ci 2-1 a ranar 31 ga Disamba 2021.[4] Ya kasance cikin tawagar Malawi a gasar cin kofin Afrika na 2021[5].[6]
- ↑ Strack-Zimmermann, Benjamin. "Malawi vs. Comoros (2:1)". www.national-football-teams.com
- ↑ Lawrence Chaziya at National-Football-Teams.com
- ↑ "Malawi defeat Comoros in a friendly, unveil final
TotalEnergies AFCON squad". Confederation of African Football. 1 January 2022.
- ↑ Strack-Zimmermann, Benjamin. "Malawi vs.
Comoros (2:1)". www.national-football-teams.com
- ↑ "Malawi defeat Comoros in a friendly, unveil final TotalEnergies AFCON squad". Confederation of African Football . 1 January 2022.
- ↑ "Malawi defeat Comoros in a friendly, unveil final Total Energies AFCON squad". Confederation of
African Football. 1 January 2022.