Le casseur de pierres | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1989 |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Faransa da Tunisiya |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
drama film (en) ![]() |
Direction and screenplay | |
Darekta | Mohamed Zran |
External links | |
Specialized websites
|
Le casseur de pierres ɗan gajeren fim ɗin wasan kwaikwayo ne na shekarar 1989 na Tunisiya wanda Mohamed Zran ya bada umarni. An haska shirin fim din a cikin sashin Un Certain Regard a lokacin bikin 1990 Cannes Film Festival.[1]