Leodgar Tenga | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Tanzaniya, 23 Satumba 1955 (69 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Tanzaniya | ||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Harshen Swahili | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Swahili | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Leodgar Tenga tsohon dan wasan kwallon kafa ne na kasar Tanzaniya wanda ya bugawa Tanzaniya wasa a gasar cin kofin kasashen Afrika a shekarar 1980. Bayan ya yi ritaya, daga baya ya zama Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Tanzania daga shekarun 2004 zuwa 2013.[1] A lokacin mulkinsa, an zabi Tenga a matsayin shugaban CECAFA a shekara ta 2007 kuma an sake zabe a shekarar 2011 a karo na biyu. Ya kasance mamba a kwamitin gudanarwa na CAF a karkashin tsohon shugaban kungiyar Ahmad Ahmad tsakanin shekarun 2017 zuwa 2021.[2]