Leonard Tupamah | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Jakarta, 9 ga Yuli, 1983 (41 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Indonesiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Indonesian (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da futsal player (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Leonard Tupamahu (an haife shi a ranar 9 ga watan Yuli shekarar 1983 a Jakarta, Indonesiya ) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Indonesiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar La Liga 1 PSS Sleman .
Ya buga wa Persija wasa daga shekarar 2004 zuwa shekara ta 2009. A cikin shekarar 2009, ya kuma buga futsal don Biangbola a cikin Indonesiya Futsal League . A shekarar 2010, ya shiga Arema Malang . A ranar 12 ga watan Disamba shekarar 2014, ya shiga Barito Putera.