![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Lesotho, 24 Mayu 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Lesia Thetsane (an Haife shi a ranar 24 ga watan May 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Mosotho wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ko ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ballard FC na USL League Two da kuma Kansas City Comets a Major Arena Soccer League.[1]
Kafin kakar 2018, Thetsane ya shiga Kolejin Columbia Cougars a Amurka.[2][3] Thetsane ya sanya hannu kan kwangilar ƙwararru tare da Major Arena Soccer League 's Kansas City Comets a ranar 31, ga watan Agusta 2021.[4] Kafin kakar 2022, ya rattaba hannu a kungiyar kwallon kafa ta Ballard FC ta Amurka.[5]