![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tel Abib, 28 Satumba 1974 (50 shekaru) |
ƙasa | Isra'ila |
Sana'a | |
Sana'a |
mai tsara, audio engineer (en) ![]() |
liorgoldenberg.com |
Lior Goldenberg (an haife shi a ranar 28 ga watan Satumban a shekarar alif 1974), furodusa ne kuma mai haɗawa daga Tel Aviv, Isra'ila . A halin yanzu yana zaune a Los Angeles, California . Ya yi aiki tare da Rancid, Macy Gray, Sheryl Crow, MxPx, Vanessa Carlton, Marilyn Manson,[1] Andrew WK, Crosby, Stills, Nash & Young, Alanis Morissette, Ziggy Marley, da indie bands Allen Stone, Crash Kings, Saint Motel da Wil. Seabrook . Yana aiki daga ɗakin studio ɗin sa mai zaman kansa a Woodland Hills.
A ranar 4 ga watan Oktoba, shekara ta 2011. Allen Stone ya fito da kundi mai taken kansa wanda Lior ya samar. A cikin wata hira Allen ya bayyana kwarewar aiki tare da Lior a matsayin "mafarki ya zama gaskiya."[2][3]