Liz Benson | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Elizabeth Benson |
Haihuwa | Najeriya, 5 ga Afirilu, 1966 (58 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Matakin karatu | Bachelor of Arts (en) |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Yarbanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm1229840 |
Elizabeth Benson (an haife ta ranar 5 ga Watan April shekarar alif 1966) ta kasance yar'fim din Najeriya ce, mai shirin telebijin da taimako.[1]
Ta fara aikin fim tun sanda take da shekara 5 a duniya.[2][3][4]
Tun dawowarta Nollywood, salon fim dinta ya canja inda aka ga ta fara wa'azi.[5][6][7] A wani tattaunawa, ta bayyana cewa zata kawai fito ne a fim din da ta tabbatar ne yana kan addininta.
Benson ta rasa mijinta na farko (Samuel Gabriel Etim) a sanda take da farkon aurenta. Ta fadi cewa ta samu karfi daga dabi'un sa kuma hakane ta bata karfin gwiwar cigaba da rayuwa da ya'yanta dukda rashin miji.
Yar'shirin, ta sake yin aure. Cikin sirri a wani kotu a Abuja, Ta auri Bishop Great Ameye na Freedom Family Assembly a 2009 a Rainbow Christian Assembly a birnin Warri, Delta State.[8] The couple are deeply involved in a Christian Evangelical Ministry. While Benson is an evangelist, her husband, Ameye, is a pastor in Warri, Delta State.[9] Benson is an evangelist and lives in Delta State with her husband. Together they run a ministry, Freedom Family Assembly.[10]
Wasu daga cikin muhimman fitowarta sun hada da fitar ta amatsayin Titubi acikin Femi Osofisan's Morountodun da Mrs. Agnes Johnson acikin Fortunes, shirin da aka nuna shi a Nigerian Television Authority (NTA) Channel 10. Ta fito acikin shirye-shirye da dama na Najeriya kamar Evil Men 1 and 2, Shame, Conspiracy, Izaga, Burden, Stolen Child, Faces, Dead End, Tycoon, Glamour Girls, Body of Vengeance and a horde of other movies.