![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Rotterdam, 17 ga Janairu, 1998 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Kingdom of the Netherlands (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Lorenzo Soares Fonseca (An haife shi ranar 17 ga watan Nuwamba 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Portugal Académica de Coimbra. An haife shi a cikin Netherlands, Fonseca yana wakiltar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Cape Verde.
Fonseca ya fara wasansa na ƙwararru a kulob ɗin Sparta Rotterdam a wasan 2–2 Eerste Divisie da Jong Ajax a ranar 26 ga watan Afrilu 2019. [1] Kwantiraginsa da Sparta Rotterdam ya ƙare a ranar 1 ga watan Fabrairu 2021.[2]
Fonseca ya rattaba hannu a ƙungiyar FC Den Bosch kan kwantiragi har zuwa karshen kakar wasa a ranar 2, ga watan Fabrairu 2021.[3] [4]
A ranar 9, ga watan Yuli 2021, ya koma kulob ɗin Académica de Coimbra a Portugal.[5]
d cikin n