Louis Ameka | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Libreville, 3 Oktoba 1996 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Louis Ameka Autchanga (an haife shi ranar 3 ga watan Oktoba a shekarar 1996). Ƙwararren ɗan wasan kwallon kafa ne wanda yake buga wasa a tawagar ƙasar Gabon a matsayin mai kai hari.[1]
Ya buga wasan ƙwallon ƙafa a ƙungiyar CF Mounana da Chamois Niortais. [2] [3]
Ya buga wasansa na farko a duniya a Gabon a shekarar 2017. [2] A matakin matasa ya buga wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin Afrika na 'yan kasa da shekaru 17 a shekara ta 2013, inda ya zura kwallo a ragar Benin, [4] sannan kuma a shekarar 2015 na shiga gasar cin kofin Afrika na U-23.[5]
<ref>
tag; name "NFT" defined multiple times with different content