Luca Gemello

Luca Gemello
Rayuwa
Haihuwa Savigliano (en) Fassara, 3 ga Yuli, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Italiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  U.S. Fermana (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Luca Gemello
Luca Gemello a tsakiya
Luca Gemello
Luca Gemello

Luca Gemello[1] (An haife shi ranar 3 ga watan Yuli, 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na kungiyar kwallon kafar Torino[2] a Serie A na Italiya.[3][4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.