![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Michael Akpovie Olise | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa |
Hammersmith (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Aljeriya Birtaniya Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 17 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.84 m |
Michael Olise (an haife shi 2 ga watan Disamba, 2001), kwararen dan kwallon ne Wanda yake bugawa kungiyar kwallon kafa ta kasar Jamus wasa wato, Bayern Munich. Wanda yayi kwalonsa ta yarinta a ingila, inda ya fara bugawa wasa a matakin kwararu da kungiyar Reading a shekarar ta 2019, daga bisani ya koma kungiyar Crystal Palace, inda yayi shekara ukku kafin ya koma Bayern Munich
Michael olise an haifeshi a wani gari white city a London,ya girma a haiten[1] babansa dan kasar Nigeria ne mamarsa Kuma yar kasar faransa.
Olise ya fara kwalo a hayees da heeding,yan shekara 6 kafin ya koma kungiyar chilsea[2] Sanan yayi zama a kungiyar arsenal inda ya shade shekara takwas a kungiyyi biyin kafin ya bar su yana da shekara 14,rajoto ya Nina yayi zama a Manchester city[3]
A 18 ga watan juli,olise ya samu gurbin tallafin yin wasa a kungiyar reading[4] ya fara bugawa wasa a shekarar 2012 ,a wnai wasa da suka kara da kungiyar leeds,inda sukayinrashin nasara da ci 3-0,daga nan a 15 ga watan July ya rataba hanu a matsayin kwararen dan kwalo har na tsawan shekara 3,[5] inda yasamu nasarar zura kwalonsji ta farko 20 ga watan satumbar shekarar 2020,inda yaci kwalo ta biyu a Monti 72,da nasara akan kungiyar Barnsley,Wanda a shekarar yasamu nasarar zama zakaran gasar a fanin yara[6] daga bisani a shekarar 2021,ya kashe kyautar gwarzon dan kwalo a ganin yara[7]
A 8 ga watan July,Elise ya kuka yarjejeniy A sa kungiyar crystal palace b Ta shawon shekara biyar,Alan Judi, miliyan €8[8] A 11 ga watan satunba shekarar 2021,ya fara buga wasanshi na farko,inda sukayi nasara,da ci 3-0 ga kungiyar Tottenham,inda ya samu nasarar jefa kwallo daya,a mintina na 87, bayan ya canji ayew,daga bisani a wasanshi na gaba,ya samu nasarar farawa inda sukayi kunna doki,da kungiyar Newcastle,da ci 1-1[9]
A 12 ga watan oktoba shekarar 2021,Elise yaci kwaĺoonshi da farko,a wasan da sukayi kunna doki sa Leicesterda ci 2-2,bayan ya shigo a matsayin canji a wasan Crystal Palace vs. Newcastle United – 23 October 2021 – Soccerway[10]wanda hakan yasa yazama dan kwallo mafi karanci shekaru da tasamu nasarar xuwa kungiyar kwallo,tun Michael Clinton[11] A shekarar 2023 Michael olise ya zama dan kwallo mafi karanci shekaru da tasamu nasarar taimakawa aka ci kwallo ukku a wasan da sukayi nasara da ci 5-1,Akan kungiyar Leeds united[12]sanan a 13 ha watan mayu ya zama dan kwallo na farko a kungiyar da ya samu damar taimakawa akaci kwallo 10 akakar wasa daya Bayan kagawa eze kwallo ta biyu a karawarsu da Bournemouth[13]a 14 ga watan Augusta 2023 labari tazo cewa olise ya rataba hannun shekara 4 dat kungiyar da crystal palace duk da anrinka yadda jita jitar tafiyar sa kungiyar chelsea[14]
Olise a samu rauni ranar yanda Kevin kungiyar ya sanar a wani wasa da sukayi rashin nasara da ci 4-1 a hannun Brighton a 3 ga watan febreru,bayan ya shigo a matsayin dan chanji[15] data bisani ya dawo daga jinya a watan afrelu har yasamu damar jefa kwallo a wasansu da kungiyar man united,inda sukayi nasarar da ci 4-0
A 13 ga watan juli shekarar 2024 bayern sun sanar da daukar Michael olise daga crystal place akan jumilar kudi,£60 miliyan harda alkawarin kyaututuka akan yarje jeniyar shekara dakuma tsarin neman kari akai[16]
olise an haifeshi a kasar ingila,wanda babansa ya kasance dan nigeriga mahaifiyarshi kuma yar kasar farawa ce,wanda ya samu damar wakiltar,kasashe kamar haka,ingila,nigeriya,faransa da kuma algeriya[17]a 27 ga watan mayu shekarar 2019,michael olise y samu kira daga kasar faransa domin wakiltar ta A wata gasa da ake cewa gasar toulon[18]