![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Yankin Tahoua | ||||
Sassan Nijar | Madaoua (sashe) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 127,254 (2012) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Altitude (en) ![]() | 335 m | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | madaoua-niger.com |
Madaoua gari ne, da ke a yankin Tahoua, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Madaoua. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 114 603 ne.