Madi Queta | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Bisau, 21 Oktoba 1998 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Portugal | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Madi Queta (an haife shi ranar 21 ga watan Oktoba 1998). ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne na Bissau-Guinean wanda ke taka leda a SC Farense da ƙungiyar ƙasa ta Guinea-Bissau a matsayin winger.[1][2]
A ranar 19 ga watan Agusta 2017, Queta ya fara halarci wasan sa na farko tare da FC Porto B a cikin wasan 2017-18 LigaPro da Penafiel.
An haife shi a Guinea-Bissau, kuma ya girma a Portugal,[3] Queta tsohon matashi ne na ƙasar Portugal. Ya yi wasa da tawagar kasar Guinea-Bissau a wasan sada zumunci da suka doke Equatorial Guinea da ci 3-0 a ranar 23 ga Maris 2022.[4]