Mads Bidstrup

Mads Bidstrup
Rayuwa
Haihuwa Køge (en) Fassara, 25 ga Faburairu, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Denmark
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
F.C. Copenhagen (en) Fassara-
 
Tsayi 1.75 m

Mads Bidstrup (An haifeshi ranar 25 ga Fabrairu, 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Denmark wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga ta Austria Red Bull Salzburg.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]