![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Yankin Zinder | |||
Department of Niger (en) ![]() | Magaria (sashe) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 130,707 (2012) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) ![]() | 400 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Magaria gari ne, da ke a yankin Zinder, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Magaria. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 106 391 ne.