![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 15 Disamba 1982 (42 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Abzinanci |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Abzinanci |
Sana'a | |
Sana'a |
boxer (en) ![]() |
Mahalarcin
|
Mahjouba Oubtil (an Haife ta 15 Disamba 1982) ƴar wasan dambe ce ƴar Morocco. [1] A gasar Olympics ta lokacin zafi ta 2012, ta fafata a gasar mata masu nauyi, amma Adriana Araújo ' yar Brazil ta doke ta a zagaye na biyu.