Makefu | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 62 (2006) | ||||
• Yawan mutane | 3.62 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 17.13 km² | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | niuevillage.com… |
Makefu ɗaya ne daga cikin ƙauyuka goma sha huɗu na Niue . Yawanta a ƙidayar 2017 ya kasance 70,daga 64 a cikin 2011.
Mutanen kauyen Tuapa ne suka kafa kauyen.